iqna

IQNA

IQNA - Masoyan Muhammad Sediq Manshawi sun sanya masa laqabi da muryar kuka da kuma sarkin Nahawand saboda hazakar da yake da ita wajen karatun kur'ani mai tsarki a matsayin Nahawand da kuma sautin tawali'u, domin wannan matsayi na musamman ne.
Lambar Labari: 3490510    Ranar Watsawa : 2024/01/21

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murna ga shugabannin kasashe daban-daban kan zagayowar lokain haihuwar annabi Isa (AS).
Lambar Labari: 3485490    Ranar Watsawa : 2020/12/25